Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 15 a kauyen Kaduna

Wasu ’yan bindiga sun halaka mutum 15 a kauyan Gonar Rogo a gundumar Kufana da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne da misalin

An yi garkuwa da matar aure da kanwarta a Kaduna

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wata matar aure da kanwarta a unguwar Sabon Gero da ke Sabon birnin Kaduna. Lamarin wanda ya far

An kashe mutum 5 a rikicin Tibi da Fulani a Nasarawa

Mutum biyar ne aka tabbatar sun rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka samu munanan raunuka bayan da aka yi taho mu gama tsakanin manoma ‘yan

An cafke mutum 9 da ake zargin ’yan fashi ne a Jigawa

Rundunar ’yan sandan Jigawa ta damke wasu mutum tara da ake zargin manyan ’yan fashi da suka addabi yankin karamar hukumar Babura da ke arewacin jihar

An tsawaita dokar zaman kulle a Kano

 Gwamnatin Kano ta tsawaita wa’adin dokar zaman kulle a jihar da mako guda. A wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin, kwamishinan yada labaran j