Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum 11 aka kashe don tabbatar da dokar zaman gida

A wani rahoto da Hukumar kare hakkin bila’adama ta kasa ta sanar na cewa, akalla mutum 11 ne aka kashe ba bisa ka’ida ba a cikin makonni u

Coronavirus: Majinyatan Jigawa sun kai 116 bayan samun karin 33

An samu karin mutum 33 da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Jigawa, lamarin da ya kawo jimillar majinyatan jihar 116. Shugaban kwamitin yak

’Yan bindiga sun yi garkuwa da uwa da danta a Abuja

Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da da wata matar aure mai suna Blessing Alex tare da danta da wasu mutum biyu

Gwamnan Oyo ya yi wa al’ummar Sabo Ibadan ta’aziya

Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya yi wa al’ummar Arewa da ke zaune a jihar ta’aziyyar rasuwar  Limamin Babban Masallacin Juma’a na Unguw

Tsohon Ministan lafiya Dakta Haliru ya rasu

Tsohon Ministan Lafiya na Najeriya, Dakta Haliru Alhassan ya rasu ranar Lahadi da misalin karfe 12 na rana bayan gajeruwar rashin lafiya. Dakta Haliru