Kananan Labarai

Kananan Labarai

COVID-19: Jigawa ta killace almajirai sama da 30,000

Gwamnatin jihar Jigawa ta ce yanzu haka akwai almajirai 30,000 da ta killace a kananan hukumomi biyar. Gwamnan jihar Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar

Yadda rufe iyakar Kaduna da Plateau ta rutsa manyan motoci

A yayin da gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i ya bada umarnin, rufe dukkan hanyoyin shiga jihar Kaduna da manyan shingayen siminti, da aka fi

Mutum 500 sun kamu da coronavirus a masana’anta a Ghana

Hukumar Lafiya a kasar Ghana ta bayyana cewa sama da mutum 500 sun harbu da cutar coronavirus a wata masana’anta a kasar. Ya zuwa yanzu wadanda

Dalilai biyar da ka iya sanadin dawo da dokar zaman gida

Tun bayan da aka sassauta dokar zaman gida a Yankin Babban Birnin Tarayya da jihohin Legas da Ogun saboda dakile cutar coronavirus, rahotanni daga kaf

Yadda na yi jinyar coronavirus -Shugaban kwamitin COVID-19 na Kano

Shugaba na biyu na kwamitin kar ta kwana kan yaki da annobar coronavirus na jihar Kano,  Farfesa Abdulrazak Garba Habib, ya bayyana yadda kwanaki 20 d