Kananan Labarai

Kananan Labarai

Arida ta tallafawa marayu da talakawa 3,000 abinci a Kaduna

Gidauniyar Arida ta bai wa marayu da talakawa kimanin dubu uku tallafin kayan abinci domin rage masu radadin yunwa a jihar Kaduna. Shugabar Gidauniyar

An rufe Fadar Sarkin Daura saboda Coronavirus

An rufe Fadar Sarkin Daura, bayan samun rahoton bullar cutar coronavirus a fadar. Daura ce dai mahaifar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ke jihar

An bukaci masu hali da su tallafawa talakawa

Sarkin Samarin Masarautar Jama’a da ke karamar hukumar Jama’a a jihar Kaduna, Alhaji Mudi Shafi’u Tahir, ya yi kira ga gwamnati a ko

’Yan bindiga sun hallaka ’yan sintiri hudu a Kaduna

Wasu ’yan bindiga sun hallaka ’yan sintiri hudu suka kuma raunata wasu a wani kauye da ake kira Dande a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. ’Yan b

Sarkin Kaura Namoda ya kwanta dama 

Allah Ya yi wa Sarkin Kaura Namoda da ke jihar Zamfara, wanda aka fi sani da  Sarkin Kiyawan Kaura Namoda, Ahmad Muhammad Asha,  rasuwa. Sarkin ya ras