Kananan Labarai

Kananan Labarai

Likitoci sun ki yarda da rage albashi a Kaduna

Kungiyar Likitocin Najeriya ta yi watsi da kudurin gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai na rage albashin likitoci da sauran ma’aikatan lafiya na jihar

COVID-19: Karin mutum biyar sun kamu a Jigawa

An samu karin mutum biyar da suka kamu da cutar coronavirus a kananan hukumomin Dutse da Auyo da Miga da Gwaram a jihar Jigawa. Kwamashinan lafiya na

Tsohon gwamnan Borno Muhammad Goni ya rasu

Tsohon gwamnan jihar Borno, Alhaji Muhammad Goni ya rasu ranar Laraba bayan wata gajeriyar rashin lafiya. Marigayin shi ne farkon gwamnan farar hula n

Ma’aikata za su koma bakin aiki ranar Litinin – Gwamnati

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa a ranar Laraba za a bude ofisoshin gwamnati a fadin kasar inda wasu ma’aikata za su koma bakin aikinsu a r

COVID-19: Gwamnatin Nasarawa ta mayar da matafiya 9 Kano

Shugaban karamar hukumar Keffi a jihar Nasarawa, Alhaji Abdulrahman Sani-Maigoro, ya ce karamar hukumar ta mayar da wasu matafiya su tara da suka fito