Kananan Labarai

Kananan Labarai

Coronavirus: An rufe garuruwa uku a Jigawa

Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana dokar hana fita a garuruwan Gumel da Birnin Kudu da kuma Gujungu bayan da aka samu wasu mutum biyu sun kamu da cutar

Tsohon shugaban Majalisar jihar Jigawa ya rasu

Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Jigawa Malam Adamu Ahmed Sarawa, wanda aka fi sani da ‘Saboda Stamps’ ya rasu. Marigayin ya rasu yana da sheka

‘Masu zanga-zangar neman tallafi a Jos sun daba a kas’

Gwamnatin Filato ta ce zanga-zangar da wasu mata suka yi a Jos, babban birnin jihar, ranar Asabar ba ta da wani amfani. Kwamishinan Yada Labarai Dan M

Shaguna 60 sun kone a Kasuwar ’Yankatako da ke Kano

Wata gobara da ta tashi a Kasuwar ’Yankatako da ke unguwar Rijiyar Lemo a birnin Kano ta lakume dukiya mai tarin yawa. Wani ganau mai suna Ibrahim Ado

Coronavirus: Oyo za ta mayar da tallafin shinkafa

Gwamnatin Jihar Oyo ta ce za ta mayar da buhunan shinkafa 1,800 da gwamnatin tarayya ta mika mata ta hannun Hukumar Yaki da Fasa Kwauri shiyyar jihohi