Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama ’yan matan da ke yi wa ’yan bindiga leken asiri a Zamfara

Hukumar tsaron farin kaya (Civil Defenve) ta a jihar Zamfara ta kama wasu ’yan mata guda biyu ’yan uwan juna bisa zargin leken asiri ga ’yan bindigar

COVID-19: Arik ya rage albashin ma’aikata da kashi 80

Kamfanin jiragen sama na Arik, wanda daya ne daga cikin manyan kamfanonin jiragen sama a Najeriya, ya sanar da rage albashin ma’aikata da kashi 80 cik

COVID-19: Plateau na neman masu alaka da majinyaci na farko

Gwamnatin Filato ta fara bibiyar mutanen da suka yi mu’amala da mutum na farko da aka tabbatar yana dauke da cutar coronavirus a jihar. Kwamishinan la

Coronavirus: Ana bibiyar mutum 692 a Kano

Kwamitin kar-ta-kwana a kan yaki da annobar coronavirus na Kano ya ce yana bibiyar mutane 692 wadanda ake zargin sun kamu da cutar coronavirus ko sun

ECOWAS ta zabi Buhari ya jagoranci yaki da COVID-19

Shugabannin kasashe mambobin Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) sun zabi Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya jagoran