Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dokar hana fita: Yadda rayuwar wasu ta kuntata a Jigawa

Rahotanni sun ce al’ummar garin Kazaure da ke jihar Jigawa sun fada cikin mawuyacin hali bayan da gwamnati ta kafa dokar hana fita wadda ta shafi kowa

Za a samar da cibiyar gwajin coronavirus a Sakkwato

Kwamishinan lafiya na jihar Sakkwato kuma shugaban kwamitin yaki da cutar coronavirus a Sakkwato, Dakta Muhammad Ali Inname, ya ce nan da kwana biyu z

Dokar hana fita: An tallafawa Daurawa da shinkafa

An raba buhun shinkafa 1,200 ga mutanen Daura, inda gwamnatin jihar Katsina ta ayyana dokar hana fita ta tsawon mako biyu. Shugaban riko na karamar hu

COVID-19: Majalisa ta shawarci gwamnatin Gombe ta rufe jihar

Majalisar Dokokin Jihar Gombe ta bai wa gwamnan jihar shawarar da a rufe jihar na tsawon makwanni biyu. Shugaban Majalisar Ibrahim Sadiq Kurba ne ya b

COVID-19: Yadda ’yan sanda suka yi hatsaniya da matasa a Jigawa

An samu hatsaniya a tsakanin ’yan sanda da wasu matasa a kauyen Sankara da ke karamar hukumar Ringim a jihar Jigawa ranar Litinin. Lamarin dai ya faru