Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya bukaci wasu jami’ai su kaurace wa Villa

Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci wasu manyan jami’an gwamnati da ‘yan jaridar da ke daukar rahoto a Fadar Shugaban Kasa ta Aso Rock Vill

Ba a fahimce ni ba —Kwamishinan da aka tube a Kano

Tubabben Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Injiniya Mu’azu Magaji, ya ce shi bai yi murna da mutuwar Shugaban Ma’aikatan a Fadar Shugaban Kasa Malam A

An yaba wa sojojin suka ‘kashe ’yan Boko Haram 105’

Babban Hafsan Sojin Kasa na Najeriya ya yaba wa dakarunsa bisa nasarar da suka yi ta dakile wani hari da kungiyar Boko Haram ta kaddamar a kan kauyen

COVID-19: An kafa dokar hana fita a Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ba da umarnin hana fita kwata-kwata a karamar hukumar Katsina daga karfe 7.00 na safiyar Talata. Matakin ya biyo bayan samu

Yadda ake tururuwa zuwa gidan Abba Kyari a Maiduguri

Daruruwan jama’a ne ke ta zuwa gidan Malam Abba Kyari, Shugaban Ma’aikata a Fadar Shugaban Kasa da ya riga mu gidan gaskiya, domin mika sa