Kananan Labarai

Kananan Labarai

An tube kwamishina a Kano don murnar rasuwar Abba Kyari

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya tube kwamishinansa na ayyuka, Injiniya Mu’azu Magaji, nan take bayan kwamishinan ya wallafa wasu kalama d

’Yan bindiga sun kashe jama’a a kauyukan Katsina

Wasu ’yan bindiga sun kai wani mummunan hari a kananan hukumomi uku na jihar Katsina da suka hada da: Safana da Danmusa da Dutsinma. Rahotan ya bayyan

Coronavirus: An sallami mutum uku da suka warke a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta sallami mutum uku bayan sun warke daga cutar coronavirus a jihar. Kwamishinar Lafiya ta jihar Dakta Amina Mohammed Boloni, c

Dakatar da tarukan addini: ‘Da malamai muka yi shawara’

Gwamnatin Katsina ta yanke shawarar dakatar da Tafsiri da sallar Asham a masallatai da sauran wuraren taruwar jama’a ne bayan wani taron gaggawa da ta

A karo na farko ba a yi sallar Juma’a ba a Kano

A karo na farko a tarihi an yi fashin sallar Juma’a a birnin Kano, abin da Kanawa da dama suka bayyana a matsayin bakon al’amari. Hakan dai ya faru ne