Kananan Labarai

Kananan Labarai

Maidakin Sarkin Daura ta rasu  

Da safiyar yau Juma’a ne aka sanar da rasuwar maidakin Sarkin Daura Hajiya Binta Lolo Umar Farouk. Hajiya Binta ta rasu tana da shekara 70 ta kw

Gobara ta tashi a ofishin INEC a Abuja

Gobara ta tashi a ofishin Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya da ke Abuja ranar Juma’a, gobarar ta kama ofishin Daraktan gudanar da zabe da

Ana zargin coronavirus ta kashe likita a Akwa Ibom

Ana zargin cutar coronavirus ce ta kashe wani likita mai suna Dakta Dominic Essien, kuma malami a tsangayar Tsarin jiki da ke jami’ar Uyo babban birni

Gwamnatin Zamfara ta karbi bindigogi 14

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya karbi bindigogi kirar AK47 guda 14 da albarusai 10,000 wadanda sojojin Najeriya suka kwato daga hannun ’yan

COVID-19: An sallami mutum uku a gidan yarin Kafanchan

Shugaban Kula da Gidan Gyaran Tarbiyya (Kurkuku) na garin Kafanchan, Cif Sufuritanda Mathias Dzuzu, ya tabbatar da sakin mutum uku daga gidan yarin bi