Kananan Labarai

Kananan Labarai

Coronavirus: Karin mutum uku sun mutu a Legas

An samu  karin mutum uku da suka mutu a Legas sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, yayin da yawan masu ɗauke da cutar ya kai 235 a jihar. A wata san

An dage dokar hana fita zuwa ranar Lahadi a Filato

Gwamnatin Jihar Filato ta dage dokar hana fita a jihar, daga ranar yau Alhamis zuwa ranar Lahadi mai zuwa. Gwamnan Jihar Simon Lalong ne ya bayyana ha

COVID-19: An sallami fursunoni 18 a Kano

An sallami fursunoni 18 a gidan gyara hali na Kurmawa da ke jihar Kano a wani matakin dakile yaduwar cutar coronavirus a jihar. Hakan ya biyo bayan kw

’Yar shekara 15 ta kashe kanta a Jigawa

Wata yarinya ta kashe kanta a unuguwar Kofar Gabas da ke karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa. Kakakin Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Jigawa Abdu Jinji

COVID-19: Har yanzu ban warke ba –El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a ranar Laraba ya bayyana cewa har yanzu yana killace tun bayan gwajin da aka yi masa yana dauke da cutar