Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan IPOB sun kashe ’yan Arewa 8 a Imo

An kashe su ne hare-hare tsakanin Juma’a zuwa Talata.

Sabon ‘virus’ din wayoyi ya bulla a Najeriya —NCC

Ana daukar virus din mai suna AbstractEmu daga Play Store kuma yana birkita saitin waya.

Nnamdi Kanu zai yi bikin Kirsimeti da Sabuwar Shekara a hannun DSS

Lauyoyin Nnamdi Kanu sun yi barazanar sauya kotu saboda zargin rashin adalci.

‘Duk hukumar da ba ta kare kasafinta cikin kwana 7 ba ta rasa’

Majalisa ta ce idan wa’adin ya wuce ma’aikatun za su tashi a tutar babu.

Da gaske ’yan bindiga sun nada masu unguwanni a Sakkwato?

’Yan sanda a Sakkwato sun ce labarin kanzon kurege ne ake yadawa.