Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sojan bogi da ya farke mazakuntar wani ya shiga hannu

Wani sojan ruwa na bogi da ake zargi da yunkurin yin kisa ya shiga komar ’yan sanda a Legas. Wanda ake zargin mai suna Azeez Ali mai shekara 40 da ke

An samu tsaikon gurfanar da Wadume gaban shari’a

An samu tsaiko wajen gurfanar da Hamisu Bala, wanda aka fi sani da Wadume tare da wadansu mutum 10 gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, saboda rash

Gine-ginen Kasuwar Barci sun fara isa kasa

Gwamnatin Jihar Kaduna ta samu nasarar fara aiki a Kasuwar Barci kwana uku bayan wa’adin da Hukumar Raya Birnin Kaduna (KASUPDA) ta ba ’yan kasuwar na

An rusa gidaje sama 50 na al’ummar Narkuta

A ranar Asabar da ta gabata ce wadansu ma’aikata tare da kariyar jami’an tsaro daga Jami’ar Jos, suka rushe gidaje sama da 50 a na al’um,ar garin Nark

Kotu ta daure magidanci  rai-da-rai saboda yin lalata da jikarsa

Wata Babbar Kotu da ke Ringim a Jihar Jigawa a karkashin Mai shari’a Ahmed Abubakar Kazaure ta daure wani magidanci mai suna Nafi’u mai shekara 39 maz