Kananan Labarai

Kananan Labarai

…An yanke wa wani hukuncin kisa

A wata shari’ar, Mai shari’a Ahmed Abubakar Kazaure ya yanke wa wani tsoho mai suna Mohammad Sabitu Bashir mai shekara 57 da ke garin Bula a Karamar H

Dan sanda ya shiga hannu kan zargin garkuwa da mutane

Rundunar ’Yan sandan Jihar Adamawa ta kama wani dan sanda da ake zargi da hada baki da wadansu suna garkuwa da mutane. Sakamakon aikin hadin gwiwa a t

Ba wanda zai bunkasa Kudancin Kaduna sai mutanen yankin  – Sarkin Fadan Kagoma

Sarkin Fadan Kagoma, Kanar Paul Zakka Wyom (mai ritaya), ya yi kira ga dukkan kabilun Kudancin Kaduna su hada kansu waje daya domin samar da bikin Kal

Zulum ya bukaci makarantu masu zaman su taimaka wa habaka ilimi

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci makarantu masu zaman kansu a jihar su ci gaba da bada tasu gudunmawar domin ci gaban ilimi

An yanke wa ‘yan fashi uku hukuncin kisa

Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke Dogarawa a Sabon Garin Zariya ta yanke hukuncin kisa ga mutum uku ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin aikata fash