Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum 22 sun kone a hadarin mota

Wani mummunan hadarin mota ya ci rayukan mutum 22 a kan hanyar Jahun zuwa Kiyawa a Jihar Jigawa sakamakon kwacewar da motar ta yi a Kwanar Jabarna da

Yadda fyade ga kananan yara ke yawaita a Sakkwato

Masu ruwa-da-tsaki a Jihar Sakkwato sun yi tir kan yadda fyade  ga kananan yara mata ke yawaita a jihar, inda suka ce lamarin da abin damuwa musamman

Dan sakandaren Najeriya ya damfari ’yar Kambodiya Naira miliyan 27

Yanzu haka ’yan sanda suna gudanar da bincike kan wani saurayi dan makarantar sakandare mai shekara 19 mai suna Chigemezu Arikibe da suke zargi da dam

Bajimba: Garin da ake debar ruwa a rijiya daga karfe 12 na dare zuwa 6 na safe

Al’ummar kauyen Bajimba da ke Karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba na fuskantar matsalar rashin ruwan sha tare da sauran ababen more rayuwa. Mazauna

Kisan matashiya ya kusa jawo rikici a Saminaka

Kisan gillar da wadansu mutane da ba a gane ko su wane ne ba suka yi wa wata matashiya mai shekara 31, mai suna A’isha Aliyu a Unguwar Mangu da ke gar