Akantan coci zai shekara 18 a kaso kan satar Naira miliyan 15
An yanke wa akantan wani coci daurin shekara 18 a gidan yari bisa laifin satar Naira milyan 15.5 na gidauniyar tallafi. Akantan mai suna Ibrahim Aku
Kananan Labarai
An yanke wa akantan wani coci daurin shekara 18 a gidan yari bisa laifin satar Naira milyan 15.5 na gidauniyar tallafi. Akantan mai suna Ibrahim Aku
Najeriya ta ci lambobin zinare biyu da azurfa tara da tagulla bakwai a gasar Kareti ta kasashen Afirka ta Yamma ta farko da ake gudanarwa a kasar Mali
Wani rahoton da Gidauniya Tony Blair da ke Ingila ta fitar ya ce kungiyoyoyin da ke da’awar jihadi sun fi kashe Musulmi fiye da mabiya wani addini a d
Wadansu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai wa Sarkin Potiskum da ke Jihar Yobe Alhaji Umaru Bubaram hari a kan hanyar Kaduna
Hukumar NSCDC a Jihar Gombe ta kama wadansu mutum hudu da ake zargin da sace wayar wutar lantarki ta aikin wutar da ake yi daga Gombe zuwa Kashere da