Mun sanya aikin gyaran hanyar Jos zuwa Kaduna a kasafin kudin bana – Maitala Jingir
Dan Majalisa Wakilai mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa da Bassa da ke Jihar Filato Alhaji Haruna Maitala Jingir ya ce an sanya aikin gyara hanyar Jos
Kananan Labarai
Dan Majalisa Wakilai mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa da Bassa da ke Jihar Filato Alhaji Haruna Maitala Jingir ya ce an sanya aikin gyara hanyar Jos
Shirye-shirye sun yi nisa wajen mika Asibitin Kwararru na Rasheed Shekoni mallakar Gwamnatin Jihar Jigawa ga Jami’ar Gwamnatin Tarayya don mayar da sh
Gwamnan Jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule ya kafa kwamitin mutum 23 don duba batun aiwatar da mafi karancin albashi na Naira dubu 30 a jihar. A
Agwan Atyap (Sarkin Kataf) Mista Dominic Gambo Yahaya ya bukaci manoma da makiyaya su rika kai hankali nesa tare da kokarin sulhunta kansu cikin girma
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya kai ziyara ga sansanin ’yan gudun hijira, inda ya kwana tare da su, ya kuma raba musu barguna domi