Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sulhun da gwamnoni ke yi da barayin shanu bai dace ba – Shehu Aljan

Shahararrar mai kama barayin shanun nan Alhaji Shehu Musa Aljan ya ce sulhun da wadansu gwamnonin Arewa ke yi da barayin shanu ko masu garkuwa da muta

Kotu ta tsare likita kan zubar da ciki ga karamar yarinya

Babbar Kotun Majistare ta Biyu da ke garin Kafanchan ta tsare wani likita mai suna Dokta Joe Orukwe da wani mutum  mai suna Godwin Ikechukwu a gidan y

Mutum 3000 sun amfana da shirin maganin ido kyauta a Kano

Akalla mutum dubu uku ne a kananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa suka amfana da shirin kula da lafiyar idanu kyauta da dan majalisa mai wakiltar ya

Ban samu takardar tsigewa ba – Shugaba

Shugaban Karamar Hukumar Zariya, Injiniya Aliyu Idris Ibrahim Magani Sai-Da- Gwaji ya ce bai samu takardar da ake cewa kansiloli sun tsige shi daga ku

An yi zanga-zangar adawa da sakin wadanda ake zargi da satar mutane a Adamawa

A ranar Talata ce aka gudanar da zanga-zangar sakin wadanda ake zargi da laifuffukan garkuwa da mutane a Karamar Hukumar Girei ta Jihar Adamawa. Mazau