Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda aka yi mummunan hatsarin mota da dare a Abuja

Mota kirar SUV da ta taho a sukwane ta makale a karkashin wata babbar mota da ke tafiya.

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin ‘N-Knowledge’

Za a fara da jimillar mutum 20,000 da za su ci moriyar shirin.

Matsalar Tsaro: Sabuwar barazana ta kunno kai a Najeriya — Magashi

Babban abin takaici wannan matsalar rashin tsaro ta janyo karancin abinci.

Wasu matasa sun guntule wa juna hannu a Yobe

’Yan sanda sun cakfe wasu matasa biyu da suka sare wa junansu hannanye a Jihar Yobe. Matasan sun guntule wa junansu wuyan hannu ne a lokacin da suke f

Babu wani soja da ke da hannu a harin da aka kai mana — NDA

Babu wanda ya kama wannan soja kuma ba shi da wani hadi da wannan hari.