’Yan sanda sun kama ’yan fashi da masu fasa shaguna a Jigawa
Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta gabatar da wadansu matasa bakwai da take zargin ’yan fashi da makami ta kama da wukake da adduna da kwari da baka
Kananan Labarai
Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta gabatar da wadansu matasa bakwai da take zargin ’yan fashi da makami ta kama da wukake da adduna da kwari da baka
Masu garkuwa da mutane sun sako wadansu mata biyu da suka sace a Karamar Hukumar Bwari, Abuja a ranar sabuwar shekara. Matan biyu, daya jami’a ce mai
Jihar Nasarawa ta kaddamar da shirin inganta ilimi cikin shekara hudu. Kwamishinar Ilimi ta Jihar, Hajiya Fatu Sabo ce ta fadi haka a Lafiya yayin bud
Bukukuwan da kabilun Moro’a (Marwa) da Gworok (Kagoro) ke gudanarwa a watan farko na kowace shekara sun kasance mafiya girma a bukukuwan gargajiya da
Hukumar Kula da Gine-Gine ta Birnin Tarayya Abuja ta rusa shaguna da wasu gine-gine da ake zargin an yi su ba bisa ka’ida ba a garin Mpape, Abuja. Aya