Kananan Labarai

Kananan Labarai

An haramta zancen dare a Jigawa

An haramta zancen dare a tsakanin saurayi da budurwa a Karamar Hukumar Kirikasamma da ke Jihar Jigawa a wani yunkuri na magance yawaitar lalata ’yan m

Babu ranar bude iyakokin Najeriya – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce har yanzu bai sa ranar bude iyakokin Najeriya da aka rufe ba, har sai an shawo kan matsalar shigo da kayan da aka

Gwamnatin Kano ta sake mika wa majalisa bukatar kirkirar sabbin masarautu

Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da bukatar kirkirar sabbin masarautu a jihar na shekara 2019, inda ta bukaci karin masarautu guda hudu  a f

Bai kamata a kirkiri sabbin masarautun ba – Sheikh Dahiru Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya shawarci Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abdullahi Umar Ganduje kan ya guji yin duk wani abin da zai raba Masaautar Kano. Mala

An kashe mutum biyu a Adamawa

Wasu ’yan bindiga sun kai hari kauyen Holma da ke Karamar Hukumar Hong da ke Jihar Adamawa, a Lahadin da ta gabata, inda suka kashe mutum biyu tare da