Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi wa makiyaya 12 bulala saboda shiga gonakin manoma a Adamawa

Makiyaya 12 ne aka yi wa bulala sakamakon shiga da dabbobinsu cikin gonakin manoma a Unguwar Bola da ke Karamar Hukumar Yola ta Kudu a Jihar Adamawa b

Gobe Jami’ar Kashere za ta yaye dalibai 1,726

A gobe Asabar ce Jami’ar Tarayya da ke Kashere a Jihar Gombe za ta yaye dalibai 1,726 da suka kammala digiri, inda a cikinsu aka samu  50 da suka samu

Fansho ga shugabanni: Yankin Birnin Abuja ya zama na farko a kananan hukumomin Najeriya

A yankin Birnin Tarayya Abuja da Minista ke mulki, babu tsarin dokar fansho ga tsoffin ministoci. Sai dai Karamar Hukumar Birni da Kewayen Abuja (AMAC

Ba zan nemi yin tazarce ba – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi watsi da surutan da ya ce ana watsawa da ake danganta shi da yunkurin yin tazarce karo na uku a shekarar 2023, id

Safarar shanun sata daga Arewa zuwa Kudu na damunmu – Sarakunan Fulani

Wadansu sarakunan Fulanin a Jihar Oyo sun koka kan yadda ake safarar shanun sata daga Arewa ana samar masu maboya a garuruwan Kurmi, lamarin da suka c