Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ta kashe jikanta saboda kin mahaifinsa

A makon jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Ogun ta yi kama wata mata mai shekara 42 mai suna Temitope Akinola da ke zaune a garin Shagamu bayan da ta

Masu kanjamau dubu 188 ba sa shan magana a Benuwai

Akalla masu kanjamau dubu 188 ne a Jihar Benuwai ba sa shan maganin cutar. Shugaban Gidauniyar AIDS Healthcare ta Jihar, Dokta Uduak Effiong ce ta san

Takaddama kan kwallo ta ci ran matashi

Takaddama kan ra’ayin wasan kwallon kafa a tsakanin unguwanni biyu, ya yi sanadiyar kashe wani matashi a garin Madalla na Jihar Neja yayin da aka jikk

‘Yan bindiga sun kashe mutum 2 a Kaduna

Mutum biyu ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani hari mai kama da ramuwar gayya da wadansu ’yan bindiga suka kai a kauyen Tsonje da kan hanyar Kagoro zu

’Yan sanda na kama mu a wuraren da aka amince mu yi aiki – Masu Keke NAPEP

Masu tuka Keke-NAPEP a Abuja, sun zargi ’yan sanda da kama mambobinsu, a wuraren da Hukumar Kula da Lafiyar Motoci BIO ta yarje musu yin aiki. Wadansu