Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dalilin dakatar da sakatarorin ilimi da daraktocin lafiya a Bauchi – Gwamnati

Gwamnatin Jihar Bauchi ta ce ta dakatar da Sakatarorin Ilimi da Daraktocin   Lafiya da Ma’ajin kananan hukumomi  20 da ke Jihar Bauchi ne domin  a tab

‘Gwamna Lalong na yi wa al’ummar Hausa/Fulani adalci’

Garkuwan al’ummar Hausa/Fulanin yankin Pengana da ke Karamar Hukumar Bassa a Jihar Filato, Alhaji Ya’u Bala Jingir ya ce Gwamnan Jihar Barista Simon B

Ta haifi tagwaye a sansanin gudun hijira

Wata mata mai Suna Hadiza Sulaiman wadda daya ce daga cikin mazauna kauyuka 16 da ’yan bindiga suka tarwatsa a Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna ta

Cutar kansa ce ta biyu wajen halaka mutane – Dokta Zainab Shinkafi

Gidauniyar Medicaid da ke yaki da cutar kansa  ta bayyana cewa cutar ce ta biyu wajen hallaka mutane a duniya. Shugabar Gidauniyar kuma Uwargidan Gwam

Rashin hanya na damun mutanen yankin Jibiya

Al’ummar garuruwan Tankuri da Gangara da Kukar Babangida da Daddara a Karamar Hukumar Jibiya sun koka kan rashin hanya da za ta saukkaka musu harkokin