Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda aka yi Maulidin Shehu Tijjani a Katsina

A ranar Asabar da ta gabata ce aka yi bikin Maulidin Shehu Ahmadu Tijjani a garin Katsina inda Gwamnan Jihar Alhaji Aminu Bello Masari da Sheikh Dahir

An kama masu garkuwa da mutane su 5 a Toro

Jami’an Kungiyar Tsaro ta Danga na Karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi sun kama wadansu matasa 5 da ake zargin sun addabi al’ummar yankin da garkuwa d

Sojoji sun kama ’yan bindiga 5 tare da gano shanu 267 da tumaki 51 a Kudancin Kaduna

Sojojin da ke Makarantar Adana Kayan Yaki na Sojin Ruwa (Naby School of Armament Technology) da ke garin Kachiya a Kudancin Kaduna ta gabatar da wadan

An damfari mutum 500 da takardun aiki na bogi a Cibiyar Cutar Tari Fuka ta Zariya

Kimanin mutum 500 ne aka samar wa takardun aiki na bogi a Cibiyar Kula da Tarin Fuka da Cutar Kuturta ta Kasa (National Tuberculosis and Leprosy Train

An yi wa alkali dungu wajen kwace kadarorina – Saraki

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Abubakar Bukola Saraki, ya ce ba a gabatar wa alkalin Babbar Kotun Tarayya ta Ikoyi cikakken bayanin gaskiya