Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamna Masari ya bukaci sojoji kada su raga wa ’yan bidigar da suka ki sulhu

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya yi kira ga sojoji da kada su ragawa duk wani dan bindigar da ya karya alkawalin sasancin da aka yi da su d

Zargin almundahana: Sakataran Karamar Hukumar Zariya ya ajiye aiki

Sakataran Karamar Hukumar Zariya Dokta Aminu Kwasau ya ajiye aikinsa tare da mika dukkan kayayyakin karamar hukumar da ke hannunsa. Majiyar Aminiya ta

’Yan sanda sun yi wa dan takarar Gwamnan Zamfara tambayoyi kan bata sunan Magajin Garin Sakkwato

Rundunar ’yan sanda mai gudanar da ayyuka sa ido na musamman dake karkashin ofishin shugaban ’yan sanda na kasa ta yi ma dan takarar gwamnan Jihar Zam

’Yan sanda sun kubutar da mutum 15 daga gidan mari

’Yan sandan Jihar Adamawa sun tabbatar da tsirar da mutum goma sha biyar da aka tsare a gidan mari. ’Yan sandan sun tabbatar da cewa mutum goma sha bi

Sa’in Katagum ya rasu yana da shekara 85

Allah Ya yi wa Alhaji Muhammadu Danmadami Sa’in Katagum rasuwa. Marigayin ya rasu yana da shekara 85  kuma yana daya daga cikin dattawan Arewa. Sa’in