Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zargin tsafi da yarinya: Fasto da mabiyinsa sun sha da kyar a Abuja

Wani da aka bayyana a matsayin limamin coci a garin Tungan Maje da ke kusa da Zuba a Abuja, ya sha da kyar daga wajen wani gungun jama’a da suka auka

’Yan bindiga sun kashe jariri sun kuma sace dan KASTELEA

A makon jiya ne wadansu ’yan ta’adda a yankin Birnin Gwari suka harbe wani jariri ya mutu nan take sannan suka sace wani Ma’aikacin Kula da Ababen Haw

Babban Hafsan Tsaro ya ce kalubalen tsaron Najeriya ya kusa kawo karshe

Babban Hafsan Tsaro, Janar Aboyomi Gabriel Olonisakin ya ce kalubalen tsaro da Najeriya ke ciki ya kusa kawo karshe. Janar Abayomi ya bayyana haka ne

Sarkin Jama’a ya yaba wa cibiyar sauraron koke-koke

Mai martaba Sarkin Jama’a Alhaji Muhammad Isa Muhammad II ya yaba wa Cibiyar Sauraron Koke-Koke ta Salama da ke da ofishi a Babban Asibitin Kafanchan

Kotu ta tsare direba kan zargin yi wa agolarsa ciki

Kotun Lardi ta Birnin Tarayya da ke garin Jiwa a Abuja, ta bada umarnin a tsare wani direba mai shekara 36 mai suna Samson Boje kan zargin yi wa agola