Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kamata Hukumar Hajji ta sake tsarin kiwon lafiya – Muntari Lawal

Amirul Hajji na bana na Jihar Katsina Alhaji Muntari Lawal ya yi kira ga Hukumar Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sake duba tsarinta na malaman kiwon lafiya

Kotu ta tura wata gidan yari kan kona uwa da danta dan wata 10

Kotun Majistare ta Daya da ke  Chediya GRA, Zariya ta tasa keyar wata mata mai suna Nnennaya Edmond zuwa gidan yari zuwa ranar 15 ga watan Oktoba inda

Ana zargin makiyaya da kashe mutum biyu a kauyukan Adamawa

Ana zargin wadansu makiyaya da kashe mutum biyu a wani harin da suka kai a kauyuka biyu da ke Karamar Hukumar Numan a Jihar Adamawa. Bincike ya nuna c

An kama tsoho mai shekara 64 kan yin damfara a Jigawa

Yan sanda sun kama wani tsoho mai shekara 64 mai suna Sa’id Adamu mazaunin kauyen Rijana a Jihar Kaduna da dansa Zubairu Adamu Rijana mai shekara 26 b

Hadarin mota ya ci mutum 6, ya raunata 10 a Gombe

A safiyar Talatar da ta gabata ce wata babbar mota dauke da bandiran kwanon rufi ta yi hadari inda a sanadiyar haka mutum 6 suka rasu 10 suka jikkata