Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sanata Wamakko zai gina Jami’ar Kimiyya ta Arewa maso Yamma a Sakkwato

Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) ta bai wa Gidauniyar Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko damar kafa Jami’ar Kimiyya da Kere-Kere mai zaman kanta t

Gwamnatin Yobe ta tallafa wa wadanda ambaliya ta shafa a Nangere

A ranar Lahadin da ta gabata ce Gwamnatin Jihar Yobe a karkashin Hukumar Bada Agajin Gaugawa ta Jihar (SEMA), ta aika da kayayyakin tallafi da suka ha

’Yan Najeriya 77 da ake zargi a Amurka: Gwamnati za ta ba Hukumar FBI hadin kai

A ranar 22 ga watan Agusta ce wani Babban Jojin Jihar California a kasar Amurka, Nick Hanna ya fitar da sunayen ’yan Najeriya 77 da ake zargi da aikat

An yi garkuwa da mutum 49 a Katsina

Dagacin kauyen Wurma da ke Karamar Hukumar Kurfi na Jihar Katsina, Alhaji mustapha Muhammed ya bayyana yadda ’yan bindiga suka sace mutum 49 a kauyens

Karamar Hukumar Sanga za ta hada kai da takwarorinta na Nasarawa don dakile ayyukan ta’addanci a iyakokinsu

Karamar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna ta bayyana shirin da take yi na hada kai da kananan hukumomin Jihar Nasarawa da ke makwabtaka da ita don dakile a