Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi wa direban tanka da yaron mota kisan gilla a Bauchi

Wadansu mutane da ake zargin barayi ne, suka yi wa wani direban tankar dakon mai ta kamfanin mai na Zira Oil, mai suna Abbas Umar Adam da yaron motars

Ba za mu raga wa wanda ya karya doka ba – Afakallah

Daga dukkan alamu an sake sanya zare a tsakanin Hukumar Tace Fina-Finai ta Jihar Kano da ’yan fim na bayan kama fitaccen Darkata Sanusi Oscar 442 da h

A katafaren gida ake tsare mu a Najeriya – Zakzaky

Jagoran kungiyar IMN ta ’Yan Shi’a a Najeriya, Ibraheem Zakzaky, ya bayyana dalla-dallar halin da shi da iyalinsa suka kasance a Najeriya lokacin da y

Yadda aka kama Wadume a Kano

A ranar Litinin da ta gabata ce ’yan sanda suka kama gawurtaccen wanda ake zargi da garkuwa da mutane a Jihar Taraba, Hamisu Bala Wadume a cikin wani

Kashi 64 na yaran Jigawa suna fama da tamowa

Kashi 64 cikin 100 na kananan yaran Jihar Jigawa suna fama da ciwon yunwa wanda aka fi sani da tamowa Darakta a Hukumar Lafiya a Matakin Farko, Dokta