’Yan sandan Filato sun kama ’yan fashi da masu garkuwa da mutane 44
Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato ta gabatar wa manema labarai gungun ’yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane da sauran masu aikata miyagun lai
Kananan Labarai
Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato ta gabatar wa manema labarai gungun ’yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane da sauran masu aikata miyagun lai
‘Yan sanda biyar ne aka kashe lokacin da ’yan bindiga da ake zargin ’yan fashi da makami ne suka far ayarin Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa,
Mahajjata 313 daga kasashe duniya ne suka yi watsi da shan taba sigari bayan kammlla aikin Hajjin bana a Saudiyya. Mahajjatan sun dauki matakin ne bay
Akalla mutum 15 ne suke mutuwa a kullum sakamakon hadarin mota da ke faru a kan titunan kasar nan, hadarin da da aka fi danganta shi ga tukin ganganci
Shugaban Muhammadu Buhari ya umarci Babban Bankin Najeriya da ya daina bai wa masu shigo da abinci kudaden kasar waje a wani mataki na bunkasa harka