Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kwastam ta kone katan 146 na bandar kifi a Maiduguri

Hukumar Kwastam ta Kasa a Jihar Borno ta kone katan 146 na  bandar kifi a birnin Maiduguri bayan ta kwace daga hannun wadanda ta kira masu fasa kwauri

Yadda gobarar tanka ta kashe dan acabar da nake kai – Pamela Mamza

Misis Abohre Pamela Mamza, wadda ta tsallake rijiya da baya lokacin da ake goye da ita a kan babur din da dan acabar da ya dauko ta ya kone kurmus a g

An rantsar da kantomomin kananan hukumomin Jihar Bauchi

Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad Abdulkadir ya rantsar da sababbin kantomomin kananan hukumomin jihar 20. Rantsar da shugabannin kananan huku

Muna zinace-zinace da shan kwayoyi da sunan jihadi – Tubabben dan Boko Haram

Wani tubabben dan Boko Haram ya bayyana yadda aka yaudare su da sunan jihadi aka jefa su cikin bala’i. Kungiyar Boko Haram dai ta ja hankulan dubban m

Luwadi da yaro:  Kotu ta tura maigadin makaranta zaman kaso

Babban Kotun Majistare da ke ’Yan Azara a Zariya ta tura wani maigadi mai suna Hamisu Abdullahi wanda akafi sani da ofisa da ke zaune a bayan Albarka