Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zaben Anambra: Mun magance matsalar BVAS —INEC

INEC ta ce za a ci gaba da tattara sakamakon zaben ranar Lahadi.

Mahara sun hallaka mutum 6 a Imo

Sun budue wa mutane wuta a wuraren sana’arsu.

Gobara ta lakume rayuka a kasuwar Abuja

Ana fargabar ‘yan kasuwa da dama sun mutu a gobarar da tashi a kasuwar Maitama.

Kwamishinan ’yan sanda ya umurci kamo dillalan miyagun kwayoyi a Kaduna

Kashi 70 cikin 100 na masu aikata miyagun laifuka a Arewa suna ta’ammali da miyagun kwayoyi.

Har yanzu alhazan da gini ya fada musu a Ka’aba ba a biya su diyya ba

Wadansu daga cikin alhazan Najeriya da hadarin da aka yi a shekarar 2015 a Masallacin Ka’aba ya rutsa da su sun koka kan cewa har yanzu ba a biya su k