Kananan Labarai

Kananan Labarai

Magajin Garin Daura ya samu gagarumar tarba

Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar Uba, ya samu gagarumar tarba bayan da ya koma gida Daura shekaranjiya Laraba. Hakan ya biyo bayan kwato shi da a

An gano mai ciki wata 8 cikin maniyyatan Jigawa

Jami’an Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa sun gano wata mata mai dauke da cikin wata takwas bayan ta tsallake duk binciken jami’an tantance ma

Ana zargin mahaifi da yunkurin yanka ’yarsa a Adamawa

Ana zargin wani magidanci mai suna Malam Sa’idu Bello da yunkurin yanka ’yarsa ’yar shekara 10 mai suna Zahra’u Sa’idu. A hallin yanzu dai Zahra’u na

Dan Majalisa ya dauki nauyin karatun dalibai 300 a Jihar Adamawa

Wani Dan Majalisar Jihar Adamawa, Alhaji  Ja’afar Magaji ya ba da gudunmawar sanya yara 300 a makarantu kyauta. Yaran za a dauke su ne daga kananan hu

Yadda ’yan Boko Harama suka kashe mutum 56 a wajen jana’iza

A karshen makon jiya ne wadansu da ake zargin ’yan Boko Haram ne suka kai harin ramakon gayya ga mutanen kauyen Badu Kauwa Malam Kyallori, mai nisan k