Kananan Labarai

Kananan Labarai

Malamin makaranta ya yi wa ’yar shekara 7 fyade

Ana zargin wani malami mai suna Danlami Abubakar da ke koyarwa a Makarantar Firamare ta Narayi a Kaduna da yi wa daliba ’yar shekara 7 fyade, a ranar

’Yan bindiga sun sace malamin jami’a a Taraba

Wadansu ’yan bindiga sun sace tare da yi garkuwa da wani babban malami a Jami’ar Jihar Taraba, Mista Benjamin Ezekiel. Bayanai sun ce zuwa hada wannan

Ta kashe dan kishiyarta ta jefa a rijiya

Ana zargin wata mai suna Grace Jacob Maisamari da laifin kashe dan kishiyarta dan shekara hudu mai suna Ritse Micah tare da jefa shi a rijiya. Ana zar

An yi rabon zakka a Gundumar Dutse

Maskinai da fakirai da malaman addini ne suka amfana da zakkar shanu da kayan amfanin gona da kudade a Karamar Hukumar Dutse da ke Jihar Jigawa. Hakim

Matar da ta kona gaban mijinta ta shiga hannun ’yan sanda

Yan Sanda a Jihar Kano sun kama wata mata mai shekara 35 mai suna A’isha Ali bisa zarginta da watsa wa mijinta tafasasshen ruwa a al’aurarsa. Wacce ak