Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wadansu na neman tada fitina a Kafanchan

A safiyar Litinin da ta gabata ce aka wayi gari wadansu mutane da ba a san ko su wane ne ba  sun tumbuke sababbin itatuwan da aka dasa da aka kewaye B

Kauyen Gauta: Inda mahaukata 40 ke zama a daki daya

A wannan mako ne Aminiya ta ziyarci kauyen Gauta da ke Karamar Hukumar Keffi a Jihar Nasarawa, inda aka kafa wata cibiyar kula tare da samar wa masu t

Gidauniyar Daily Trust ta horar da ’yan jarida a Abuja

A farkon makon nan ne Gidauniyar Daily Trust tare da hadin gwiwar Gidauniyar MacAuthur ta fara horar da ’yan jarida sanin makamar aiki a kan binciken

Yadda na shafe kwana 16 a hannun wadansu mutane a daji – Dalibi

Muhammad  Abubakar Kabir shi ne dalibin Kwalejin Kimiyya da Kere-Kere ta Kaduna a fannin kwanfuta da ya bace kwana 16 da suka gabata a kan hanyarsa ta

Ana zargin matasa biyu da kashe limami a Abuja

Rundunar ’Yan sandan Abuja tana bincike kan kashe Na’ibin Limamin Masallacin Juma’a a garin Dutse da ke yankin Apo, Abuja. Lamarin ya faru ne a ranar