Kananan Labarai

Kananan Labarai

Najeriya ta yi wa Bazoum jaje kan rasuwar mutum 69 a harin ta’addanci a Nijar

Buhari ya la’anci harin da aka kai kan iyakar Nijar da Mali da Burkina Faso.

An harbe mai garkuwa da mutane a wurin karbar kudin fansa

Masu garkuwa da mutanen sun bukaci fansar Naira miliyan 2.1 ta wasu mutum biyu da suka sace.

An kashe mutum 3 a rikicin ’yan sanda da masu Keke Napep a Legas

Wani dan sanda ya soka wa wani mai keke napep wuka a kirjinsa.

An ceto ma’aikatan Jami’ar Abuja da aka sace

An ceto su ba tare da biyan ko asi na kudin fansar da ’yan bindigar suka nema ba.

An tono gawar mamallakin dogon benen da ya rushe a Legas cikin baraguzai

An tono gawar ne da almurun ranar Alhamis daga cikin baraguzai.