Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda aka kashe ango da abokansa 7 a Adamawa

Wadansu mutane a kauyen Borong da ke Karamar Hukumar Demsa a Jihar Adamawa, sun hallaka wani ango da ke shirin aure a garinsu tare da abokansa bakwai,

‘Yadda aka saki wanda ya kitsa sace dana’

Wani magidanci da aka sace dansa a Zariya domin neman kudin fasa mai suna Suleiman Haruna ya zargi ’yan sanda da sake wanda ya kitsa sace dan nasa ind

Fulani da Berom sun yi bikin zaman lafiya a Filato

Al’ummar Fulani da na Berom mazauna Gundumar Gashish da ke Karamar Hukumar Barikin Ladi a Jihar Filato sun gudanar da gagarumin biki don nuna farin ci

Kotu ta mallaka wa gwamnati Naira biliyan 12 da suke da alaka da Patience Jonathan

Wata Kotun Tarayya da ke Legas ta mika wa Gwamnatin Tarayya Dala miliyan 8.4 da kuma Naira biliyan 9.2 da suke da alaka da matar tsohon Shugaban Kasa,

JAMB ta soke sakamakon jarrabawar dalibai 4

Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’o’i da Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) ta ba da sanarwar soke jarrabawar wadansu dalibai hudu da aka same su da m