Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi wa wadanda za a ba mukamai gwajin kwaya a Kano

Kimanin Manyan Sakatarori 33 da ke Ma’aikatun Jihar Kano da wadanda ake sa ran za a ba su mukaman kwamishinoni a jihar Hukumar Yaki da Tu’ammali da Mi

Makarantun ’ya’yan makiyaya a Jigawa na fama da karancin malamai

Karancin malaman Ingilishi da Lissafi ya addabi makarantun ’ya’yan makiyaya a Jihar Jigawa duk da makudan kudadEn da hukuma take kashewa wajen sayen k

Kungiyar Danga ta kama masu satar wayoyin lantarki a yankin Toro

Ya’yan kungiyar tsaro da ta Danga a Karamar Hukumar Toro da ke Jihar Bauchi, sun kama wadansu mutane biyu da ake zargi da satar wayoyin lantarki a bab

Masu garkuwa da mutane sun nemi yin sulhu da gwamnati a Katsina

Masu satar shanu da garkuwa da mutane tare da yin kisan babu gaira babu dalili da suka addabi wasu yankuna a dajin Birnin Gwari a Jihar Kaduna da kuma

’Yan sanda sun kama kasurgumin dan fashi a Jigawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani da ake zargin kasurgumin dan fashi  ne mai suna Muhammed Bello Gwamna wanda ake zargin ya