Yadda rijiya ta ci magininta da dansa da mutum biyu a Sakkwato
Wata rijiya ta ci mutum hudu ciki har da mai shirin zuwa hidimar kasa (NYSC), bayan sun shiga cikin rijiyar don ceto wanda ya shiga don yashe ta a Ung
Kananan Labarai
Wata rijiya ta ci mutum hudu ciki har da mai shirin zuwa hidimar kasa (NYSC), bayan sun shiga cikin rijiyar don ceto wanda ya shiga don yashe ta a Ung
A ranar Juma’ar da ta gabata ce gwamnatin Jihar Kaduna ta hana yin Sallar Juma’a a sabon masallacin da Alhaji Sani Dauda (ASD) ya bude a gidansa da ke
A ranar Talatar da ta gabata ce gobara ta tashi a gidan Akanta-Janar na Jihar Jigawa Alhaji Ahmed Aminu. Wakilinmu wanda ya ziyarci gidan, ya ga yadda
Wadansu da ake zargi masu yin garkuwa da mutane ne sun sace wani matashi kuma dalibin Kwalejin Kimiyya da Kere-Kere ta Kaduna mai suna Muhammad Kabir.
A kalla matasa 30 masu kallon kwallo a kauyen Mandarari da ke Karamar Hukumar Konduga a Jihar Borno ne suka rasu, yayin da sama da 40 suka ji mummuna