Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun hana matasa zanga-zanga a Jigawa

Yan sanda sun tarwatsa wadansu matasan da suka shirya zanga-zangar lumana domin nuna damuwarsu ga Gwamnatin Jihar Jigawa da Gwamnatin Tarayya kan yawa

Ya kashe kansa saboda ya fadi jarrabawa

Ana zargin wani matashi da ke ajin karshe a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, ya kashe kansa ta hanyar amfani da gubar kashe kwari. Marigayin mai sun

Mutum dubu 12 na neman cike gurbin aikin malamai dubu 2 a Jihar Sakkwato

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta amince a dauki malaman makaranta 2,000, inda ta kafa kwamitin tantance masu nema karkashin jagorancin Farfesa Hamza Muhamm

Hukumar NDLEA ta gano gonar wiwi a Kano

Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta ce ta gano wata makekeiyar gona da ake noma tabar wiwi a Unguwar Wailari da ke Karamar

Hisba ta kama mai yanka awakin mutane a Jigawa

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta kama wani matashi da ake zargin ya kware wajen kama awakin mutane yana yankawa yana binne naman a kasa sannan ya gasa