Kananan Labarai

Kananan Labarai

An tsare fasto kan yin barazanar aukuwar bala’i ga matar aure

‘Yan sanda a garin Kubwa da ke Birnin Tarayya, Abuja, sun kama wani fasto mai shekara 36 mai suna Melbin Chima da ke Unguwar Gbazango a Kubwa bi

Mutum biyu sun kone kurmus a hadarin mota a Bauchi

Mutum biyu sun kone kurmus sannan mutane da dama sun samu munanan raunuka a kwani hadarin mota da ya auku an hanyar Bauchi zuwa Jos a daidai kauyen Ta

Bai kamata Kungiyar CAN ta tsoma baki kan zaben shugabannin majalisa ba – Jama’atu 

Babban Sakataren Kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta Kasa, Dokta Khalid Abubakar Aliyu ya ce bai kamata Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta ce a rab

Yadda shugabancin majalisa ya sake jefa APC a tsaka-mai-wuya

Ga dukan alamu batun shugabancin Majalisar Dokoki ta Kasa (da kunshi ta Dattawa da ta Wakilai) ya sake jefa Jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan a tsaka

Zaben 2019: Buhari talakawa suka yi ba Jam’iyyar APC ba – Adamu Katagum

Shugaban Gidauniyar Talakawa Alhaji Adamu Umar Katagum ya ce talakawa sun zabi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne a zaben Shugaban Kasa da ya gabata ba