Kananan Labarai

Kananan Labarai

EFCC ta kama matasa 6 kan damafara ta Intanet

Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Tu’annati (EFCC), ta samu nasarar kama wadansu matasa 6  da ake zargi da yin damafar ta Intanet da ake ira

Ma’aikatan Kwastam sun kama ’yan fashi da makami

Duk da cewa aikin ma’aikatan Hukumar Kwastam shi ne hana fasakwauri da tattara kudin haraji ga Gwamnatin Tarayya, sai dai wani lamari da ya dauki hank

Dan Sarkin Hausawan Kwatano ya rasu

Dan Sarkin Hausawan Kwatano  da ke Jamhuriyyar Benin Muhammadu Mouniru Khalifa ya rasu. Marigayi Khalifa mai shekara 15 ya rasu ne a wani asibiti a ga

Mun ga tasku a hannun masu garkuwa da mu – Ahmad Sulaiman

Da jijjifin shekaranjiya Laraba ce sojojin Birged na 17 da sauran jami’an tsaro suka yi nasarar kwato sanannen Malamin nan Alaramma Ahmad Suleiman da

Yadda gobara ta shafe mako biyu tana kone rumbuna a kauyen Bauchi

Mutanen kauyen Siddimari da ke Gundumar Gungura a karkashin Sarkin Buriburi a Karamar Hukumar Ganjuwa da ke Jihar Bauchi sun koka saboda yawan gobara