Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kai karar Hisba kan daura wa ’yarsa aure a Jigawa

Wani mahaifi ya gurfanar da Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa a gaban Kotun Musulunci saboda hukumar ta daura wa wata ’yarsa bazarawa aure da wani ba tare

An sace wani Fada a Kudancin Kaduna

A ranar Litinin din nan ce wadansu ’yan bindiga suka sace wani fada mai suna Rabaran John Bako Shekwolo a gidansa da ke a garin Ankuwa, a Karamar Huku

Fiye da mutum 300 ne za su amfana da tallafin Hukumar SEMA a Jihar Borno

Sakamakon gobarar da ta yi sanadiyyar kone wasu gidaje a wasu sansanonin ’yan gudun hijira a kananan hukumomin Gubio da Marte, Hukumar Bayar da Agajin

Gwamnatin Borno ta kafa kwamitin bincike kan zargin lalata da ’yan mata a kurkuku

Sakamakon zargin da ake yi cewa wadansu jami’an kula da fursunoni suna lalata da mata a gidan kurkukun da ake kira Kurkukun Kare Kukanka (Madimum Pris

An bude Cibiyar Karbar Koke-Koken Fyade da Makamantansu a Kafanchan

Gwamnatin Jihar Kaduna ta hannun Ma’aikatar Shari’a ta Jihar ta bude cibiyar da za ta rika karbar koke-koken wadanda aka yi musu fyade ko yunkurin til