Kananan Labarai

Kananan Labarai

An ceto mutum 8 daga gidan da ya rushe a Ibadan

Mahukunta a Jihar Oyo sun tabbatar da cewa an yi nasarar ceto mutum 8 daga cikin buraguzan wani gida mai bene uku da ba a kammala ginawa ba wanda ya r

Shari’ar Maryam Sanda ta samu tsaiko

A shekaranjiya Laraba ce aka sake hallara kotu, domin ci gaba da shari’ar Maryam Sanda, wacce ake tuhuma da kashe mjinta mai suna Bilyaminu Bello a ba

’Yan bindiga sun kashe mutum 10 a Biniwai

Rahotanni sun ce wadansu ’yan bindiga sun kashe mutum 10 a wani sabon hari da suka kai a Unguwar Tser Uoreleegeb a yankin Ubabai da ke Karamar Hukumar

Gwamnati ta yi Allah wadai da kisan mutum 9 a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta yi kakkausar suka tare da yin Allah wadai da harin da wadansu mahara da ba a san ko su wane ne ba suka kai a kauyen Nandu da

Ana tattaunawa da wadanda suka yi garkuwa da Alaramma Ahmad Suleiman

Iyalai da ’yan uwan Alaramma Ahmad Sulaiman da yanzu  yake tsare a hannun mutanen da suka yi garkuwa da shi, sun ce suna nan suna tattaunawa da masu g