Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mai safarar mata zuwa Italiya ta shiga hannu

Hukumar Shigi da Fici ta Kasa a Jihar Kano ta ce ta kama mata takwas wadanda wata mata ke kokarin safararsu zuwa kasar Italiya. Kwamandan Hukumar a Ka

Mashayin mai gadi ya bude wa Musulmi wuta a Osun

An samu hatsaniya da barazana ga rayuwar al’ummar Unguwar Aleluya Estate da ke garin Osogbo, Jihar Osun a shekaranjiya Laraba, yayin da wani maigadi d

Yadda bikin Ranar Hausawa ya gudana a wata sakandaren Jigawa

A shekaranjiya Laraba ce aka gudanar da bikin Ranar Hausawa a Makarantar Sakandare ta Model da ke garin Dutse, Jihar Jigawa. A yayin bikin wanda aka g

Kisan Kwamandan Soji ya jefa jama’a cikin damuwa

Birged din Sojn Atilare ta 33 da ke Bauchi ta fada cikin jimami da alhinin rashin daya daga cikin kwamandojinta Kanar Muhammad Barak. An wayi garin ra

’Yan sanda sun kama matashin da ya harbi mutum 8 a Kano

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai suna Musa Uba Muhammad, dan wani babban dan siyasa a jihar, Alhaji Uba Danbayye sakamak