Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamna ya tsawata wa malaman makaranta a Jigawa

Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Badaru Abubakar ya nuna bacin ransa ga malaman makarantun firamare a jihar saboda rashin koyarwa yadda ya kamata da suke

Za a fara yi wa maniyyatan bana bita a Kaduna

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna za ta fara bita ga maniyyata a dukan sansaninta da ke jihar daga gobe Asabar. Shugaban Hukumar, Imam Hussain

Halin da ake ciki shekara uku bayan gano ma’adinin Nickel a Dangoma

Tun bayan gano ma’adinin Nickel da jaridun Daily Trust da Aminiya suka fara bayyanawa da kuma ci gaban da aka samu wanda har ila yau jaridun suke bibi

‘Za a iya magance ta’addancin da ke gudana a Zamfara idan…’

Sarkin Yamman Hakimin Akuzo da ke Masarautar Wonaka ta Gabas a Karamar Hukumar Gusau da ke Jihar Zamfara, Alhaji Muhammad Adam Maiyadi Jos, ya ce in a

Azumin shekara hudu ya kama al’ummar Kudancin Kaduna – Shugaban Koro

Shugaban Kungiyar Ci Gaban Al’ummar Koro ta kasa, Dokta Ayuba Audu Kura ya bayyana rashin jin dadinsa kan yadda ’yan bokon Kudancin Kaduna suka mayar