Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ziyarar su Daurawa ga Kwankwaso ta bar baya da kura a Kano

A kwanakin baya ne Kwamanda Janar na Hukumar Hisba ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci wadansu malamai 100, suka kai ziyarar goyo

An karrama masu tallafa wa al’umma a yankin Toro

Sashin Kiwon Lafiya na Karamar Hukumar Toro da ke Jihar Bauchi ya karrama wadansu fitattun mutane kan kokarin da suke yi wajen tallafa wa harkokin kiw

Matasa dubu 14 za su gudanar da aikin zabe a Jigawa

Ma’aikatan wucin-gadi dubu 13 da 970 Hukumar Zabe ta Kasa (INEC)  a Jihar Jigawa ta dauka aikin zaben da za a fara gudanarwa a gobe Asabar. Shugaban H

Iyaye da daliban makarantar Dapchi sun yi wa Leah addu’a

A yayin da daliba Leah Sharibu ta cika shekara guda a hannun ’yan Boko Haram bayan da suka dauke ta daga Makarantar Sakandaren ’Yan mata ta garin Dapc

Miyetti Allah ta zargi sojoji da kashe Fulani makiyaya biyu a Benuwai

Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah  a Jihar Benuwai ta zargi sojoji da kashe mambobinta makiyaya  biyu a Unguwar Adeke, a garin Makurdi. Shugab