Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makarantar Markazus Sunnah ta yaye dalibai a garin Mpampe Abuja

Makarantar Markazus Sunnah Al’islamiyya da ke garin Mpmpe Abuja ta yi bikin yaye dalibai karo na biyu, bayan kafa ta a shekarar 2008. Babban Daraktan

Kamfanin Facebook zai kula da harshen Hausa

Sakamakon yadda harshen Hausa ke kara bunkasa a duniya da yadda ya zama daya daga cikin manyan harsunan Afirka 27 da ake mu’amala da su shafin Faceboo

‘A samar wa matasa aikin yi don a samu zaman lafiya’

Wani mai wayar da kan jama’a kan zaman lafiya da ci gaba, da ke zaune a Jos Jihar Filato, Alhaji Lawal Baba Otu ya ce akwai matasa marasa aikin yi sam

Koyar da likitanci da Hausa zai inganta ilimi a Najeriya – Maidoki

SadaukinSakkwato Injiniya Muhammad Lawal Maidoki, ya ce yana goyon bayan maganar da Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya yi cewa a fara koy

An bukaci a rika hukunta masu yi wa yara fyade

Shugaban Likitocin Babban Asibitin Jihar Jigawa, Dokta Abbas Ya’u Garba ya bukaci a rika hukunta masu yi wa yara fyade. Kuma ya ce fyade bai tsaya ga